<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>274</hymn_number>
<title>Yesu Ni Ne Naka, Zan Bi Ka Kuwa LW274</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ni ne naka, zan bi ka kuwa,
 Tun ka kori duhu daga zuciyata.
 Kome yawan duhu nan a duniya,
 Inda na ke duka, zan haskaka.

[V2]
 2) Dā, na sha wahala gun magauci,
 Har ka wanke zuciya daga zunubi.
 Sai ka ƙarfafa ni cikin hanyarka.
 Inda na ke duka, zan haskaka.

[V3]
 3) Yesu ni ne naka, zan shaida kuwa,
 Don mutanen duniya su ga haskenka.
 Raina za ya zama kamar fitila,
 Inda na ke duka, zan haskaka .</lyrics>
</song>